Zaben Najeriya
Mahaifin mawaki Davido, Adedeji Adeleke, ya fito fili ya bayyana cewa tsohon gwamnan Osun, Adegboyega Oyetola,ya dage sai ya ga bayan Ademola Adeleke daga ofis.
Hukumar INEC ta ce za ta tura kusan ma’aikatan wucin gadi miliyan 1.4 zuwa rumfunan zaɓe sama da 176,000 a faɗin Najeriya domin babban zaɓen 2027.
Shugaban INEC, Joash Amupitan, ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa hukumar za ta kasance tsaka-tsaki a zaben 2027 ba tare da fifita kowace jam’iyya ba.
Shugaba Tinubu ya bukaci jam’iyyun siyasa su guji tashin hankali, kalaman kabilanci da addini, tare da mayar da hankali kan manufofi a zaben 2027.
INEC ta gano matsalar rashin tsaro, rikicin zabe, sayen kuri’u, kalaman kiyayya da yada labaran karya a matsayin manyan barazana ga zaben shekarar 2027.
A labarin nan za a ji cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu yana tattaunawa da shugaban majalisar dattawa awanni kadan kafin INEC ta sahale a fara kamfen a hukumance.
Binciken Dubawa ya karyata ikirarin cewa Atiku Abubakar ya janye takarar shekarar 2027 domin Peter Obi, tana mai cewa babu wata hujjar tabbatar da hakan.
Mawaki Davido ya ce zai iya yin caca da kuɗinsa kan sake zaɓen Tinubu a 2027, yana mai cewa rarrabuwar ‘yan adawa na ƙara wa shugaban ƙasa damar nasara.
Kungiyar G100 ta gana da yan adawa ta Majalisar Wakilai domin haɗa kan ‘yan adawa da ƙalubalantar Bola Ahmed Tinubu da APC a zaɓen shekarar 2027.
Zaben Najeriya
Samu kari