EFCC
Babbar kotun tarayya a Legas ta kwato $1.4m daga wajen Godwin Emefiele da ya tara bisa cin hanci da rashawa. Hukumar EFCC ce ta shigar da kara gaban kotun.
Wata babbar kotun tarayya da ke Legas ta kori karar da hukumar EFCC ta shigar kan Cubana Chief Priest bayan da bangarorin biyu suka cimma yarjejeniya a bayan fage.
Hukumar EFCC ta ce jami’anta sun kama wani ma'aikacin fadar gwamnatin tarayya na jabu da wasu mutum 4 da ake zargi da damfarar mutane kudi har N22m.
Hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta zargi ma’aikaci gwamnatin jihar Gombe,ya yaga wasu wasikar bincike da hukumar ta rubuta.
Babbar Kotun Tarayya ta yi watsi da korafin neman fatattakar shugaban EFCC, Ola Olukoyede daga mukaminsa kan zargin rashin cika ka'idoji na mukamin.
Tawagar shugaban kasa karkashin jagorancin Jim Obaze ta yi ikirarin cewa an sace dala miliyan 6.2 daga asusun bankin CBN da sunan biyan masu sa ido kan zabe.
Gwamna Usman Ododo na Kogi ya bayyana uban gidansa, Yahaya Bello a matsayin babban jigo a yain da ya ke taya shi murnar cika shekaru 49 da haihuwa.
Kotu ta bayar da umarnin tsare wasu jami’an hukumar samar da wutar lantarki ta karkara (REA), Umar Musa Karaye da Emmanuel Titus Pada a gidan yari.
Hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) ta bayyana cewa ta kasa cafke Yahaya Bello ne saboda akwai wasu manya da suke ba shi kariya.
EFCC
Samu kari