Jihar Edo
Gwamna Monday Okpebhola na jihar Edo, ya umarci dukan mukarrabansa su rika sanya hukar Bola Tinubu domin nuna goyon baya gare shi inda ya gargade su.
Wasu fusatattun matasa sun farmaki shugaban karamar hukumar Egor, Hon. Osaro Eribo yayin tabbatar da bin ka'ida kan cunkoso a jihar Edo a yau Lahadi.
Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya, Sanata Godswill Akpabio, ya jagoranci zaman majalisa da rantsar da sababbin sanatoci 2 daga jihohin Edo da Anambra.
Tsohon sanata Ehigie Uzamera ya fice daga jam’iyyar PDP a Edo, yana cewa matakin ya biyo bayan bukatarsa ta ci gaba da hidimtawa jama’a cikin sabuwar jam’iyya.
Rundunar ‘yan sanda a Najeriya ta fitar da cikakken jadawalin jana’izar tsohon sufeta janar na hukumar, Solomon Arase wanda ya rasu a ranar 31 ga watan Agustan 2025.
'Yan bindiga dauke da makamai sun yi wa jami'an hukumar NSCDC kwanton bauna a jihar Edo. Miyagun sun kashe jami'ai tare da sace wani dan kasar China.
Wasu tsagerun yan bindiga sun tare motar kamfanin sufurin Edo-Line wanda na gwamnatin jihar Edo ne, sun yi awon gaba da fasinjoji 18 ranar Juma'a.
An tabbatar da rasuwar tsohon shugaban jami'ar gwamnatin jihar Edo, Farfesa Dawood Egvefo makonni biyu bayan Gwamna Monday Okoebholo ya maye gurbinsa.
Dan majalisar da ke wakiltar mazabar Ayamelum, Hon. Bernard Udemezue, ya gamu da fushin majalisar dokokin Anambra, inda aka dakatar da shi na tsawon wata 3.
Jihar Edo
Samu kari