Zaben Edo
Oba na Benin ya fadi gaskiya kan zaben gwamnan Edo da APC ta yi a shekarar 2016. Jiga jigan APC su samu basaraken ne domin masa godiya kan zaben Edo na 2024.
Rahotanni sun bayyana cewa jami'an 'yan sandan Kano sun yi hatsarin mota a hanyarsu ta komawa jihar bayan gudanar da aikin zabe a Edo. 5 a cikinsu sun mutu.
Mataimakin gwamnan Edo, Mr. Philip Shaibu ya sake caccakar Gwamna Godwin Obaseki inda ya ce su ne gatan gwamnan a duk wani zaben da ake yi a jihar.
Tsohon shugaban APC na ƙasa, Sanata Adams Oshiomhole ya ce gwamnan Edo mai barin gado ya gama yawo a siyasance, ya faɗi haka ne bayan kammala zaɓe.
Shugaban APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya tsallake rijiya da baya bayan kotu ta yi fatali da shari'ar da ke neman a tsige shi daga mukamin shugaban jam'iyya.
APC ta yi nasara a zaben Edo na 2024 kamar yadda hukumar INEC ta sanar. Rikicin PDP da na sarauta na cikin abubwan da suka jawo faduwar PDPa zaben Edo.
Bayan tattara sakamakon zaben jihar Edo, Hukumar zabe ta INEC ta tabbatar da Monday Okpebholo na jam'iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben da aka yi.
Shugaban APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce za su yi amfani da dabarun siyasar Edo wajen karbe wasu jihohi a shiyyar Kusu maso Gabas.
A rahoton nan za ku ji cewa shugaban LP reshen jihar Edo, Kelly Ogbalo ya yi zargin cewa an tafka magudi a zaben da dan APC ya yi nasara bayan doke PDP da LP.
Zaben Edo
Samu kari