Matsin tattalin arziki
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nassarawa ya bayyana takaici yadda yara masu karancin shekaru suka fito zanga-zanga wadanda mafi yawansu almajirai ne.
Majalisar Wakilia ta yi martani kan rashin cikawa 'yan Najeriya alkawari na tallafawa talakawa da rabin albashin mambobinta da ta yi a watan Yulin 2024.
A yayin da aka shiga kwana na takwas a zanga-zangar adawa da tsadar rayuwa, almajira sun roki matasa da su dakata haka, sakamakon rashin abinci a gare su.
Tsohon shugaban CDD, Farfesa Jibril Ibrahim ya fadi abin da ya hada Bola Tinubu fada da talakawa cikin shekara guda a kan mulkin, ya ce gaza cika alkawari ne.
Bayan fara rijistar ma'aikata kan cin gajiyar shinkafa mai rahusa kan N40,000 kacal, Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin siyar da shinkafar mai nauyin kilo 50.
Babban jakadan Biritaniya a Najeriya, Dakta Richard Mongomery, ya tabbatar wa dimbin ‘yan Najeriya mazauna kasar Birtaniya tabbacin tsaro a lokacin zanga zanga.
Kungiyar kare hakkin dan Adam ta duniya, Amnesty International ta caccaki hukumomin Najeriya bisa samamen da su ka kai ofishin kungiyar kwadago ta kasa.
Hukumar DSS ta karyata ikirarin da kungiyar kwadago ta yi na cewa hukumar ta tura jami'anta dauke da makamai zuwa hedikwatarta inda suka dauki littattafai da mujallu
Kungiyar Delta Delta Obedient Elders'Council ta yi martani ga Bola Tinubu kan maganar da ya yi a kan zanga zangar tsadar rayuwa a Najeriya da matasa suka yi.
Matsin tattalin arziki
Samu kari