Matsin tattalin arziki
Tsohon Shugaban Hukumar NBS na kasa, Yemi Kale ya ce Najeriya ce kasa ta 2 a jerin kasashen da suka fi yawan talakawa a duniya, ya bukaci a tashi tsaye.
A labarin nan, za a ni yada Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana yadda Najeriya ta fara samun sauki bayan matsalolin da kasar ta fuskanta.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umaru Zulum ya taimaka wa magidanta 18,000 a karamar hukumar Dikwa sakamakon jarabawarda suka fuskanta a bana.
A labarin nan, za a ji cewa dattawan Arewa a inuwar Northern Elders Forum sun fara gudanar da taron kwanaki biyu domin tsamo yankin daga matsaloli.
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya yi kira ga Najeriya da ta ba da fifiko ga bagaren masu zaman kansu don haɓaka tattalin arziki a wani taron UNGA a New York.
Abdul Samad Rabiu, shugaban kamfanin BUA ya yi hasashen cewa darajar Naira za ta kai ₦1,300-₦1,400 kafin ƙarshen 2025, kuma farashin abinci zai kara sauka.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewa karin kudin shiga ba zai hana karbo bashi ba. Shugaban hukumar FIRS Zacch Adedeji ya ce Najeriya za ta cigaba da ciwo bashi.
Ministan kudi, Wale Edun ya bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta maida shirin tallafin ragw radadi ya zama a na kowace shekara, ya ce mutane da dama sun amfana.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya yi magana kan hanyar bunkasa tattalin arziki da bukatar ƙasashe su haɗa kai wajen yakar yunwa da bunƙasa noma.
Matsin tattalin arziki
Samu kari