Donald Trump
Birtaniya ta ƙi marawa Amurka baya kan shirin killace Iran a mashigar Hormuz yau Litinin, 13 ga Afrilu, 2026, yayin da farashin mai ya haura dala 100.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya sanya wani hoto da ke nuna shi a matsayin Yesu Almasihu yana warkar da wani maras lafiya bayan caccakar Fafaroma Leo.
Abokin Donald Trump ya sha mummunan kaye a zaben kasar Hungary da aka yi. Viktor Orban ya rasa mukamin Firaminista. 'Yan Amurka na murnar nasarar Peter Magyar.
Shugaba Donald Trump ya caccaki Fafaroma Leo XIV kan masa nasiha game da yake-yake a duniya. Trump ya bukaci Fafaroma ya gyara halinsa ya fita daga harkokinsa.
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya gargadi China cewa za ta fuskanci manyan matsaloli idan ta aika makamai zuwa Iran a yayin rikicin da ake yi a yankin.
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce rundunar ruwa za ta kulle mashigar Hormuz tare da dakile jiragen da suka biya Iran kudin wucewa bayan tattaunawa ta gaza.
A labarin nan, za a ji cewa kasar Iran da ke zaman sulhu da Amurka a Islamabad ta ja kunnen Trump a kan duk wani yunkuri na bi ta mashigar Hormuz da karfi.
Iran ta musanta rahotannin da ke cewa jiragen ruwan kasar Amurka sun ratsa mashigar Hormuz, tana mai cewa babu wani jirgin Amurka da ya bi ta yankin.
Shugaba Trump ya sanar da cewa Amurka ta fara kwashe nakiyoyin da Iran ta dasa a mashigar Hormuz yayin da aka fara tattaunawar zaman lafiya a Pakistan.
Donald Trump
Samu kari