Donald Trump
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump ya umurci sojojin ruwa su harbe duk jirgin Iran da ke shimfida bam a mashigin Hormuz, yana mai jaddada cikakken iko.
Rundunar sojin Amurka ta kame jiragen man Iran guda uku a tekun Asiya a ranar 22 ga Afrilu, 2026, a matsayin martani ga katsalandan din Iran a mashigar Hormuz.
An bayyana Janar Ahmad Vahidi da ke zama daya daga cikin masu tasiri a Iran a yanzu. An bayyana cewa shi ya zama karfen kafa ga Trump, ya hana shi sakat.
Rundnar sojin Iran ta saki bidiyon yadda wasu sojojinta suka shiga ruwa suka kwace wasu jiragen ruwan da za su wuce ta mashigar Hormuz ba tare da izininsu ba.
Wakilin Trump ya buƙaci FIFA ta maye gurbin Iran da Italiya a gasar cin kofin duniya yau 22 ga Afrilu, 2026, domin gyara alaƙar Amurka da Italiya.
Gwamnatin shugaba Donald ta kori shugaban rundunar sojin Amurka, John Phelan. An bayyana cewa ya samu sabani da ministan yakin kasar Amurka, Pete Hegseth.
Fadar White House ta bayyana cewa masu yada wa'adin karin lokacin taagaita wuta tsakanin Amurka da Iran ba gaskiya suke fada ba, Trump bai sanya lokaci ba.
A labarin nan, za a ji cewa dakarun Iran sun lalata wani sashen jirgin ruwa da ya yi taurin kai wajen kutsa wa ta mashigar Hormuz Duk da an yi gargadi tun farko.
Iran ta kai hari kan jirgin dakon mai a mashigar Hormuz yau 22 ga Afrilu, 2026, lamarin da ya haddasa tashin farashin mai da dagula shirin sulhu a Pakistan.
Donald Trump
Samu kari