Donald Trump
Sanata Shehu Sani ya yi magana kan takunkumin shugaban Amurka, Donald Trump game da hana 'yan Najeriya da wasu 'yan kasashen Afrika shiga Amurka.
Gwamnatin Amurka ta saka Najeriya cikin jerin kasashen da aka kakaba musu takunkumin balaguro, saboda matsalolin tsaro da na takardun shige-da-fice.
Sojojin Amurka sun farmaki wasu jiragen ruwa da suka fito daga Najeriya, daga China zuwa India, da kuma wani jirgi da zai tafi kasar Venezuela karkashin Trump.
A labarin nan, za a ji yadda ragin farashi da matatar Dangote ta yi yana kara jawo wa wasu 'yan kasuwa da ke shigo da man fetur zuwa Najeriya asara.
Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya ya yi gargadi game da masu amfani da takardu ko bayanan bogi game da masu neman izinin shiga kasar daga Najeriya.
Alhaji Aliko Dangote ya yi magana game da alakar Amurka da matatar shi da ke jihar Legas. Ya ce shugaban Amurka, Donald Trump ba ya adamawa da matatar.
Shugaban Amurka ya yi Allah wadai da harin da aka kai kan jama'a a jami'ar Brown. Donald Trump ya ce daliban da 'yan bindigan suka kashe suna kallonsu daga Aljanna.
Sojojin Amurka biyu da wani mai farar hula sun mutu a Palmyra, Syria, bayan harin kwanton bauna da wani dan ISIS ya kai kan dakarun hadin gwiwar Amurka da Syria.
Sojojin Amurka sun kwace wani jirgin kaya da ya fito daga China zai tafi kasar Iran. Sojojin sun cire wasu kaya a jirgin a kusa da tekun Sri Lanka a Nuwamban 2025
Donald Trump
Samu kari