
Delta







Wasu shugabannin PDP a jihar Delta sun magantu kan rade-radin cewa Gwamna Sheriff Oborevwori zai koma APC inda suka kalubalance shi da ya fito ya fadi gaskiya.

Gwamnan jihar Delta, Oborevwori ya musanta jita-jitar barin PDP, ya ce zai ci gaba da aiki zama a PDP dom amfanin al'ummar jiharsa da cika alkawuran da ya dauka.

Jam'iyyar PDP reshen jihar Delta ta bayyana jita-jitar da ake yaɗawa cewa Gwamna Oborevwori ya gama shirin haɗa kayansa zuwa jam'iyyar APC mai mulki.

Dattawan jam'iyyar PDP sun bukaci gwamnan Delta ya yi bayani yayin da ake hasashen gwamnonin PDP za su koma APC kafin zaben 2027 saboda rikicin PDP

Yayin da ake murnar shiga sabuwar shekara a faɗin duniya, wani mawaki a jihar Delta ya sanar da cewa zai auri mata 3 a ranar Lahadi, 19 ga watan Janairu.

Rundunar ƴan sanda ta tabbatar da mutuwar mutum 1 yayin da rigima ta sake ɓarkewa a wurin taron sarauta a ƙaramar hukumar Ndukwa ta Gabas a jihar Delta.

Shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya bayyana fatan cewa APC za ta ci gaba da lashe jihohi a Kudu maso Kudu, yana mai cewa zai kawo sauyi mai kyau.

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nuna farin cikinsa bayan matatar Warri ta dawo aiki. Shugaba Tinubu ya yabawa kamfanin NNPCL bisa wannan nasarar.

Shugaba Bola Tinubu ya yabawa Gwamna Sheriff Oborevwori na jihar Delta kan jagoranci na kwarai da hada kan al'umma yayin daurin auren dansa a birnin Asaba.
Delta
Samu kari