Daurin Aure
Gwamnatin Kano ta bayyana cewa daukar nauyin auren gata, inda za a kashe sama da Naira biliyan biyu abu ne da zai sanya albarka tare da dakile aikata laifi a jihar.
Wani magidanci, Yahaya ya roƙi wata kotun yanki a Abuja ta raba aurensa da mai ɗakinsa, ya ce tun da ya musulunta zaman lafiya ya bar gidansa da matarsa.
Rundunar ƴan sandan Musulunci da aka fi sani da Hisbah ta damƙe wani saurayi da budurwa da suka yi aure babu wakili da waliyyai a wani wurin shaƙatawa a Ƙano.
Hukumar Hisbah ta Kano ta kama saurayi da budurwa da suka daurawa kansu aure a gidan cin abinci, tana kuma farautar sauran abokan angon da suka tsere.
Fitaccen mawakin Najeriya Innocent Idibia, wanda aka fi sani da 2Baba ko kuma Tuface ya fito ya tabbatarwa duniya cewa ya saki matarsa Annie Idibia.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ta tara kudin shiga kusan Naira biliyan 2.4 daga shirin rijistar aure da aka bullo da shi a ma'aikatar harkokin cikin gida.
Mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya ce tsarin sarakunan gargajiya za su taka rawa wajen kawo karshen kalubalen zaman takewa a ƙasar nan.
Rundunar ƴan sanda ta damke wasu matasa su biyar bisa zarginsu da bugun wani matashi har lahira a wurin shagalin bikin aure, za a maka su a kotu bayan bincike.
Hajiya Turai Umaru Musa Yar'adua, Amina Umar Namadi Sambo, da sauran manyan mata sun hallara Abuja auren 'ya'yan Sanata Goje. Sheikh Dokoro ya yi wa'azi.
Daurin Aure
Samu kari