Daurin Aure
Mawaki Abdul Respect ya angwance da Hassana Abubakar a Kano. Shahararrun mawaka da jarumai kamar Ado Gwanja, Momee Gombe, da Ali Nuhu sun halarci bikin.
Sanata Barau Jibrin ya yi godiya ga manyan mutane da suka halarci daurin auren 'ya'yansa da na sarkin Bichi, Nasiru Ado Bayero a masallacin kasa na Abuja.
Rundunar 'yan sanda ta ce wani miji ya kona matarsa da kansa yayin da suka samu matsala a gidan aure. mijin ya kulle matarsa a daki ya cinna wa kansu wuta da fetur.
‘Dan Ministan kasafin kudin Najeriya ya auri sahibarsa, Amina Tatari Ali a Kaduna. An daura auren Ibrahim A. Bagudu da Amina ne a masallacin nan na Sultan Bello.
An daura aure tsakanin iyalan Sanata Barau Jibrin da na tsohon sarkin Bichi, Nasir Ado Bayero a masallacin Abuja inda Bola Tinubu ya ba da auren a yau Juma'a.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya ce mahaifinsa na fuskanci tsana, hassada da tsangwama a kauyensu sabida Allah ya masa arziki lokaci guda.
Ana fargabar 'yan bindiga sun yi awon gaba da wata sabuwar amarya da kawayenta hudu a jihar Sokoto. An ce 'yan bindigar masu biyayya ne ga Bello Turji.
An ruwaito yadda wani ango da amaryarsa suka shiga jimami bayan da motarsu ta yi hatsari yayin da suke shirin dawowa daga ofishin daurin aure a jihar Legas.
Wani rahoto ya tabbatar da cewa an yi rijistar sunayen jarirai 4,600 da sunan Muhammad a shekarar 2023 a Burtaniya da Wales da aka ce yafi kowane suna farin jini.
Daurin Aure
Samu kari