Muhammadu Buhari
Tsohon ministan harkokin matasa da wasanni, Barista Solomon Dalung ya ce gwamnatin Buhari ts yaudar ƴan Najeriya kuma ta ci amanarsu na shekaru takwas.
Tsohon shugaban APC, Salihu Lukman ya bukaci Obasanjo, Buhari, Gowon, IBB, Jonathan, Abdussalam Abubakar su taru su kifar da Tinubu a zaben 2027.
Tsohon ministan tarayya, Solomon Dalung ya ce wasu mutane sun kwace ragamar mulki a hannun Buhari. Dalung ya ce an yi wa Buhari dabaibayi a lokacinsa.
Jam'iyyun ADC da PRP sun dara maganar hadaka domin tunkarar APC a 2027 bayan PDP ta ba Jonathan damar takara. Sun ce Buhari da Tinubu sun kawo talauci.
An daura aure tsakanin iyalan Sanata Barau Jibrin da na tsohon sarkin Bichi, Nasir Ado Bayero a masallacin Abuja inda Bola Tinubu ya ba da auren a yau Juma'a.
Majalisar wakilai za ta dauki mataki kan zargin almundaha a gwamnatin Buhari. Chike Okafor ne ya gabatar da kudirin a yi bincike. Ana zargin an barnatar da $232m.
Fitaccen basarake a Najeriya, Ooni na Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi ya kai ziyara ga tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a gidansa da ke jihar Katsina.
Shugaba Muhammadu Buhari ya karbi babban sarkin Yarabawa, Ooni na Ife a Daura. Ooni na Ife ya ziyarci Buhari kafin ya wuce fadar mai martaba sarkin Daura.
Fitaccen lauya a Najeriya, Mike Ozekhome ya soki tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari kan fifita yan Arewa inda ya ce Bola Tinubu ma a wurinsa ya koya.
Muhammadu Buhari
Samu kari