Jihar Borno
Sanatan Borno ta Kudu, Muhammad Ali Ndume ya taya mataimakin shugaban kasa, Sanata Kahsim Shettima murnar sake zama abokin takarar Tinubu a zaben 2027.
A labarin nan, za a ji yadda wata marya ta rasa rayuwarta tana cikin gida a lokacin da Boko Haram da sojojin kasar nan suke gwabzawa a jihar Borno.
Dakarun sojojin Najeriya na rundunar Operation Hadin Kai sun samu nasarar cafke wata 'yar kasar Chadi mai safarar miyagun kwayoyi ga 'yan ta'adda.
Sanata Ali Muhammad Ndume ya yi magana kan abubuwan da suka shafi tsaron Najeriya, tattali da yaki da talauci bayan zama da Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Rahotanni da suka fito daga jihar Borno sun nuna cewa soja daya ya rasu bayan wani farmaki da 'yan ISWAP suka kai sansanonin soji da asibitin jami'an tsaro.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya kare tikitin takarar Peter Obi da tasirin da ake sa ran za su yi a z=babban zaben 2027.
Majalisar Dattawa ta bukaci gwamnatin Tinubu ta dakatar da shirin gyaran tubabbun 'yan Boko Haram, tana cewa rashin tsaro da kashe-kashe sun kara kamari.
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Ali Modu Sheriff ya bayyana cewa mutanen Kano ba za su zabi Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ba saboda haduwa Peter Obi.
Wani da ake zargin ɗan kungiyar ISWAP ne da aka horar tukin kwale-kwalen yaƙi da amfani da bindigar Dushka ya miƙa wuya ga sojoji a Damasak, Borno.
Jihar Borno
Samu kari