Jihar Benue
Jam'iyyar PDP ta dakatar da tsohon gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom kan wasu zarge-zarge da dama da suka hada da cin dunduniyarta da kawo rudani.
Gwamnan jihar Benuwai, Hyacinth Alia ya sallami shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar BSIEC daga aiki bayan amincewa da shawarin majalisar dokoki.
Babbar kotun jiha da ke birnin Makurdi a jihar Benue ta yi fatali da bukatun tsohon gwamna, Samuel Ortom inda ya ke kalubalantar binciken gwamnatinsa.
Gwamnan Binuwai, Hyacinth Alia ya zargi wasu 'yan siyasa da ke zaune a babban birnin tarayya Abuja ne su ke daukar nauyin ta'addanci da ke jawo asarar rayuka.
Gwamnatin jihar Benue karkashin jagorancin Gwamna Hyacinth Alia, ta yi kira ga 'yan bindiga da su ajiye makamansu su zo a tattauna a teburin sulhu.
Duk da dokar hana fita a jiihar Benue, 'yan bindiga sun bijirewa dokar inda suka kutsa cikin kauye tare da hallaka mutane 18 yayin harin da tsakar dare.
Gwamna Rev Fr Hyacinth Alia Ya bayyana cewa gwamnatinsa ta shirya biyan sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikata wanda gwamnatin tarayya ta amince da shi.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun tare hanya inda suka yi garkuwa da shugaban kwalejin fasaha ta jihar tare da wasu mutum biyu da direbansu a jihar Benue.
An kama wasu ma'aikatan banki bisa zarginsu da sace kudin wani mutumin da ya rasu ya barwa magada. Yanzu haka ana bincike don gurfanar dasu a kotu.
Jihar Benue
Samu kari