Jihar Benue
Gwamnatin jihar Benue ta ayyana ranar Juma'a, 4 ga watan Oktoban 2024 a matsayin ranar hutu a jihar. Gwamna Hyacinth Alia ya ba da hutun ne saboda zabe.
Wasu da ake zargin makiyaya ne sun kashe sojoji biyu da farar hula bakwai, ciki har da hakimin kauyen Eguma da ke karamar hukumar Agatu ta jihar Benue.
A wannan labarin, za ku ji tsohon gwamnan Binuwai, Cif Samuel Ortom ya bayyana cewa mahaliccinsa ya ba shi muhimmin sako kan takara a shekarar 2027.
Wasu yan bindiga sun yi gunduwa gunduwa da dan gudun hijira a Benue. Sun samu dan gudun hijirar ne yana aiki tare da matarsa a gona kafin su fara sara shi.
Dan majalisar wakilan tarayya daga jihar Benuwai, Hon. Terseer Ugbor ya yi barazanar maka Gwamna Alia da gwamnatinsa a kotun kan zargin karyar da suka masa.
Gwamnan jihar Benuwai ya yi shaguɓe ga wasu manyan ƴan siyasa da ke ganin sun isa a jiharsa, ya ce al'umma ce ta zaɓe shi kuma su zai yi wa aiki.
Jam'iyyar APC ta zargi Gwamna Alia Hyacinth na jihar Benue da kokarin kawo tsaiko a rikicin jam'iyyar a jihar da ke faruwa inda ta ce yana mata zagon kasa.
Yan gudun hijira 16 suka hadu da harbin maciji a sansani daban daban a jihar Benue. NEMA ta dauki matakin feshin magani a wuraren kuma ko daya bai mutu ba.
Gwamna Hycinth Alia na jihar Benuwai ya amince da naɗin Barista Deborah a matsayin sabuwar sakatariyar gwamnatinsa bayan murabus din Farfesa Alakali
Jihar Benue
Samu kari