Bayelsa
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya tabbatar da jita-jitar da ake yadawa, ya sauya sheka zuwa APC mai mulki makonni biyu bayan ya raba gari da PDP.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya bayyana cewa ya dauki matakin barin PDP ne saboda maslahar jihar Bayelsa da mutanen cikinta, ya ce wasu ba zasu gane ba.
Gwamnan jihar Bayelsa, Duoye Diri, ya kammala shirin sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan ya fice daga PDP.
A labarin nan, za a ji cewa hukumomin tsaron kasar nan sun yi aiki tare wajen bin wasu kudi da aka samu dangatawa da kokarin kifar da gwamnatin Bola Tinubu.
Sanatan Bayelsa ta Gabas, Benson Agadaga ya sanar da sauya sheka daga PDP zuwa jam'iyyar APC a hukumance a zaman Majalisar Dattawa na yau Laraba.
Tsohon karamin ministan man fetur, Timipre Sylva ya karyata rahoton da ake yadawa cewa yana da hannu a zargin shirin kifar da gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu.
A shekarar 2025 da muke ciki, jam'iyyar APC ta yi manyan kamu bayan ficewar wasu gwamnonin PDP zuwa cikinta wanda ya kara mata karfi kafin zaben 2027.
An ce Gwamnan Bayelsa, Douye Diri, yana jinkirta sauya sheka zuwa APC saboda rikicin cikin gida tsakanin shugabannin jam’iyyar, ciki har da Timi Sylva da minista.
Wasu lauyoyi suna ganin cewa ficewar Gwamna Douye Diri daga PDP ya sabawa doka, yayin da wasu ke cewa hakan na iya sa ya rasa mukaminsa Na gwamna.
Bayelsa
Samu kari