Bayelsa
Fargaba ta mamaye birnin Yenagoa bayan mataimakin gwamnan Bayelsa, Sanata Lawrence Ewhrudjakpo, ya yi kife a cikin ofishinsa, an garzaya da shi asibiti.
Mataimakin gwamnan jihar Bayelsa da Sanata Seriake Dickson sun shirya ficewa daga jam'iyyar PDP. Ana hasashen cewa manyan 'yan siyasan guda biyi za su koma ADC.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri, ya yi magana kan tlastawa mataimakinsa dawowa jam'iyyar APC. Gwamna Diri ya bayyana cewa bai yarda ya matsawa kowa ba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yaba da matakin da gwamnan jihar Bayelsa ya dauka na sauya sheka zuwa jam'iyyar APC. Ya ce suna alfahari da shi.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya bayyana cewa zai hada kai da shugabannin APC domin tabbatar da nasarar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a 2027.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya tabbatar da jita-jitar da ake yadawa, ya sauya sheka zuwa APC mai mulki makonni biyu bayan ya raba gari da PDP.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya bayyana cewa ya dauki matakin barin PDP ne saboda maslahar jihar Bayelsa da mutanen cikinta, ya ce wasu ba zasu gane ba.
Gwamnan jihar Bayelsa, Duoye Diri, ya kammala shirin sauya sheka zuwa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya. Hakan na zuwa ne bayan ya fice daga PDP.
A labarin nan, za a ji cewa hukumomin tsaron kasar nan sun yi aiki tare wajen bin wasu kudi da aka samu dangatawa da kokarin kifar da gwamnatin Bola Tinubu.
Bayelsa
Samu kari