Jihar Bauchi
Malamin addinin Musulunci, Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum ya gargadi masu masa kirari da likitan zuciya da sauransu. Ya ce ba ya jin dadin hakan.
Wasu mutane da ake zargin 'yan daban siyasa ne sun hallaka wani malamin Islamiyya a jihar Bauchi. Sun kashe mutumin ne bayan takaddama ta barke tsakaninsu.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar NDC a zaben 2027, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi ta'aziyyar rasuwar 'ya'yan tsohon mataimakin gwamnan Bauchi.
Gwamna Bala Mohammed ya yi alhinin rasuwar tsohon Kwamishinan Harkokin Addini, Alhaji Yakubu Ibrahim Hamza, wanda ya rasu a Abuja bayan doguwar jinya.
Tsohon mataimakin gwamnan Bauchi, Sanata Baba Tela, ya rasa 'ya'yansa biyu, Mustapha da Ummi, bayan mummunan hatsarin mota a hanyar Bauchi zuwa Azare.
Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi (ATBU) ta dakatar da dukkan ayyukan ibada bayan salloli biyar sai bayan kwamitin da aka kafa ya haɗa rahoto.
Rundunar yan sanda ta bayyana cewa ta tura dakaru zuwa yankin bayan samun labarin kashe almajirai da garkuwa da wasu yan gida daya a jihar Bauchi.
Fitaccen malamin addinin Musulmi, Sheikh Mansur Isah Yelwa ya dawo limanci a masallacin jami'ar Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi bayan kwana 4 da murabus.
Wani masoyin Shugaba Bola Ahmed Tinubu, Khamis Musa Darazo, ya buƙaci a ƙara wa shugabannin Hukumar Kwastam ta Najeriya wa'adin aiki domin kawo ci gaba.
Jihar Bauchi
Samu kari