Jihar Bauchi
Jam'iyyar APC mai mulki ta fitar sunayen masu neman takarar Majalisar wakilai da ta soke tun a matakin tantance wa, daga ciki akwai na jihohin Bauchi, Ondo da Ribas.
Jam’iyyar SDP mai adawa a Najeriya ta amince da Adewole Adebayo a matsayin dan takararta na shugaban kasa a zaben 2027 bayan taron kasa a Bauchi.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta fara neman Sadiya Umar Farouq, wacce ta rike kujerar ministar jin kai karkashin gwamnatin Marigayi Muhammadu Buhari.
Gwamna Bala Mohamed ya saye fom din nemantakarar Sanatan Bauchi ta Kudu a jam'iyyar APM. Ya bayyana cewa za su tsaya domin ceto al'umma a zaben 2027.
Rundunar Hisbah ta kama mambobin ƙungiyar "Wuddadu" a Azare, jihar Bauchi a ranar 7 ga Mayu, 2026, bisa zargin musayar mata da sunan aure ba tare da shari'a ba.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya bukaci gwamnatin tarayya da hukumar INEC su daga lokacin siyasar 2027 domin karo da lokacin aikin Hajjin 2026.
NiMET ta yi gargaɗin zafi mai tsanani (45°C) a Najeriya, tana jan kunnen jama'a kan sankarau da bugun zafi, tare da ba da shawarar shan ruwa da zama a sanyi.
Wadanda suka yi murabus din sun ce sun yi haka ne domin neman takara a zaben da ke tafe, Gwamna Bala Mohammed ya masu fatan alheri da ayyukansu na gaba.
Farfesa Ali Pate ya sanar da janyewa daga takarar gwamnan Bauchi a 2027 domin ba da fifiko wajen yi wa Najeriya hidima a matakin tarayya da gina ƙasa.
Jihar Bauchi
Samu kari