Atiku Abubakar
Yayin da ake shirye-shiryen zaben shekarar 2027, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya yi magana kan takarar shugaban kasa a zaben da ke tafe.
Jam'iyyar hadaka watau ADC ta yi martani kan zargin da Sanata Datti Baba-Ahmed, ya yi kan cewa tana yaudarar 'yan Najeriya. Ta bukaci ya shigo cikinta.
Dan takarar ADC a zaben shugaban kasa na 2023, Dumebi Kachikwu ya bayyana cewa kasa kamar Najeriya na bukatar da tallafawa mutanenta su sayi fetur da araha.
Tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar LP, Datti Baba-Ahmed, ya bayyana cewa hadakar 'yan adawa ta ADC na yaudarar 'yan Najeriya.
Hukumar yaki da marasa gaskiya ta Najeriya watau EFCC ta musanta zargin cewa dangakatar Abdullahi Bashir Haske da Atiku Abubakar ya sa take neman kama shi.
Fadar shugaban kasa ta caccaki manyan 'yan adawa bayan rahoton habakar kudin ajiyar Najeriya. Bayo Onanuga ya ce maganar 'yan kifar da Tinubu ne a gabansu.
A labarin nan, za a ji yadda hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta ƙasa, EFCC ta sanar da jama'a cewa tana neman Abdullahi Bashir Haske ruwa a jallo.
A labarin nan, za a ji yadda wani jagora a APC, Dominic Alancha ya gano matsaloli uku da za su iya jawo wa jam'iyyarsa asarar kujerar Shugaban Kasa a 2027.
Jam'iyyar hadaka watau ADC ta kore fargabar da yan Najeriya ke yi game da tarwatsewar Atiku Abubakar, Peter Obi da Rotimi Amaechi kafin babban zaben 2027.
Atiku Abubakar
Samu kari