Atiku Abubakar
Dan takarar ADC, Atiku Abubakar ya jaddada cewa zai mayar da tallafin man fetur idan ya zama shugaban Najeriya a 2027, tare da bayyana yadda tsarin zai kasance.
Dino Melaye ya ce ADC za ta kayar da APC a zaɓen 2027, yana mai zargin gwamnatin Tinubu da gaza magance yunwa, rashin tsaro da matsalolin tattalin arziki.
Shugaban APC Nentawe Yilwatda ya soki shirin Atiku na dawo da tallafin man fetur, yana cewa ’yan Najeriya sun cancanci manufofin tattalin arziƙi masu ɗorewa.
Tsohon kwamishinan INEC, Lai Olurode, ya yi hasashen gagarumar nasarar Tinubu a 2027, yana danganta hakan da tsaro, ababen more rayuwa da manufofinsa.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar ADC, Chibuike Rotimi Amaechi, ya bukaci 'yan Najeriya da su zabi cancanta da kwarewa a zaben 2027.
Shugaban tsagin ADC, Nafiu Bala ya soki Atiku Abubakar bayan ya ce zai dawo da tallafin man fetur, ya ce ba shi ne ɗan takarar ADC ba a zaben 2027.
Peter Obi ya sake bayyana goyon bayansa ga cire tallafin man fetur, yana cewa kuɗin da aka samu ya kamata a zuba su cikin ayyukan da za su amfani talakawan Najeriya.
Jigon APC a Neja, Jonathan Vatsa ya goyi bayan Atiku kan tallafin man fetur, yana cewa cire shi ya ƙara jefa ’yan Najeriya cikin matsanancin wahala.
Kenneth Okonkwo ya ce shirin Atiku na rage farashin man fetur idan ya lashe zaɓen 2027 ba zai koma tsohon tsarin tallafi ba, zai dogara kan matatun cikin gida.
Atiku Abubakar
Samu kari