Atiku Abubakar
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta yi kira da babbar murya ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu bayan ya fasa tafiyar da ya shirya yi zuwa Afrika ta Kudu.
Atiku Abubakar da Rabiu Kwankwaso sun yi martani kan sabon harin da aka kai Neja tare da sace dalibai da malamai, sun nemi Tinubu ya ayyana dokar ta baci kan tsaro.
Jam'iyyar ADC ta sake samun kanta a cikin wani rikici. Tsagin jam'iyyar ya zargi Atiku Abubakar, Peter Obi da sauran 'yan hadaka da yunkurin kwace jam'iyyar.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya nuna damuwa kan matsalar rashin tsaro. Ya gayawa Shugaba Bola Tinubu hanyar shawo kan matsalar.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi Allah wadai kan harin da 'yan bindiga suka kai a Kebbi. Ya ba gwamnatin Tinubu shawara.
Mataimakin Shugaban APC na Kudu maso Gabas, Ijeoma Arodiogbu ya ce ba zai taba yiwuwa ba Rabiu Musa Kwankwaso ya yi wata kawance da Atiku Abubakar.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta ragargaji shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan bashin da gwamnatinsa za ta kara ciyowa. Ta ce hakan bai dace ba.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa 'abarin da ake yadawa cewa ya ba matashin sojan ruwa kyautar mota ba gaskiya ba ne.
A labarin nan, za a ji cewa sabon Shugaban hukumar INEC da Shugaba Bola Tinubu ya nada a kwanan nan, na fuskantar matsin lamba ya ajiye mukaminsa.
Atiku Abubakar
Samu kari