Atiku Abubakar
Jam’iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta zargi gwamnatin tarayya da yin amfani da farashin abinci don neman farin jini kafin zaben shekarar 2027 da ke tafe.
Jam'iyyar ADC ta yi sababbin nade-nade a jihar Kaduna, Sanata Nenadi Usman ta zama shugaban jam'iyyar hadaka a shirye-shiryen tunkarar babban zaben 2027.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya yi wa Bola Tinubu, Obasanjo, IBB, Atiku, Jonathan, Abba Kabir godiya kan taya shi murnar cika shekara 69 da haihuwa.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta kori mataimakin shugabanta da wasu mutane a jihar Kaduna. Jam'iyyar ta zarge su da rashin da'a tare da cin dunduniyarta.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta yi tsokaci kan ci gaba da tsare jagoran kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu. Ta ce har yanzu lamarin yana gaban kotu.
Sakatariyar jam’iyyar ADC a jihar Ekiti ya kone bayan ‘yan daba sun kai hari a ranar da ake shirin rantsar da sababbin shugabanni a matakin jiha.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya taya tsohon gwamnan Kano, Rabi'u Musa Kwankwaso murnar cika shekaru 69.
Jam'iyyar LP mai adawa a Najeriya ta bayyana cewa Peter Obi zai iya kifar da Shugaba Bola Tinubu cikin sauki a zaben 2027, idan Atiku Abubakar ya goya masa baya.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta aika da sakon gargadi ga gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Mai girma Bola Ahmed Tinubu, kan batun juyin mulki.
Atiku Abubakar
Samu kari