Atiku Abubakar
Tsohon Gwamnan Cross River, Donald Duke, ya bayyana yadda jita-jitar juyin mulki ta Najeriya a 2003 ta kai ga Thabo Mbeki da kuma rikicin Obasanjo da Atiku.
Sansanonin Atiku Abubakar da Peter Obi sun yi watsi da shirin ɗan takarar adawa guda a shekarar 2027, duk da goyon bayan haɗin gwiwar jam’iyyun adawa.
Za a ji kokarin da Atiku Abubakar suke yi domin ganin Nasir El Rufai ya samu ‘yanci. Suna yin duk abin da za su iya domin ganin tsohon gwamnan ya fito.
A labarin nan, za a ji cewa dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar ADC, Alhaji Atiku Abubakar bai yarda da dalilan da FBI ta bayar na boye bayanai kan Bola Tinubu ba.
Wasu mazauna jihar Jigawa sun ce cire tallafin fetur ya ƙara talauci da tsadar rayuwa, yayin da suka goyi bayan Atiku kan alƙawarinsa na dawo da tallafin.
Jigon APC ya kalubalanci Atiku kan alkawarinsa na dawo da tallafin man fetur, yana neman ya bayyana yadda zai samar da kudin tallafin a shekarar 2027
Atiku Abubakar ya sauya matsayinsa kan tallafin man fetur, yana cewa zai dawo da shi idan ya lashe zaben 2027, yayin da mai magana da yawunsa ya kare matakin.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bayyana cewa burinsa Atiku Abubakar, Peter Obi da sauran yan adawa su gaza samun sukuni har babban zaben 2027 da ke tafe.
Peter Obi ya kalubalanci ’yan takarar shugaban kasa na 2027 da su fito gaban ’yan Najeriya, su kare tarihinsu tare da bayyana shirinsu ga kasar..
Atiku Abubakar
Samu kari