ASUU
Kungiyar malaman jami'o'in Najeriya (ASUU) ta umarci mambobinta da su shiga cikin yajin aikin da kungiyoyin kwadago na NLC da TUC suka fara a fadin kasar nan.
Kungiyar malaman jami'a (ASUU) ta bayyana kudurinta na tafiya yajin aiki matukar gwamnati bata saurare ta ba. Ta fadi haka ne a jihar Gombe yayin zanga zanga.
Malaman jami'o'i a Najeriya sun nuna rashin jin daɗinsu da yadda gwamnatin tarayya ke rikon sakainar kashi da buƙatun inganta harkokin ilimi a manyan makarantu.
Kungiyar malam jami'a ta kasa (ASUU) ta ba gwamnatin tarayya wa'adin makonni biyu kan bukatun ta guda tara ko ta stunduma yajin aikin sai baba ta gani.
Gwamnatin tarayya ta hannun ma'aikatar ilmi ta bayyana cewa za ta fallasa masu amfamo da digirin bogi a kasar nan. Hakan na zuwa ne bayan an gama bincike.
Kungiyar malaman jami’o’i reshen jami’ar Abuja ta tsunduma yajin aikin sai baba-ta-gani a ranar Ahamis, 2 ga watan Mayu, 2024 kan abubuwan da ke faruwa da kungiyar.
An yi karin kudin makaranta wa sabbin dalibai da za su fara karatu a zangon shekarar 2024 na jami'ar Ibadan. Kudin ya karu da kusan kashi 480 cikin 100.
Jami'ar gwamnatin tarayya da ke Oye-Ekiti (FUOYE), ta koka kan yadda yajin aikin ƙungiyoyin SSANU/NASU ya jawo silar rasuwar wani dalibi a makarantar.
Wani direban motar bas ya yi bankwana da duniya lokacin da yake tsaka da tuka wasu dalibai zuwa jami'ar Ilorin (Unilorin) da ke birnin Ilorin a jihar Kwara.
ASUU
Samu kari