Arewa
Yan ta'addan Boko Haram da ISWAP sun kai munanan hare hare a jihohin Yobe da Borno, sun yi musayar wuta da sojojin Najeriya a daren ranar Laraba.
Gwamna Mohammed Umar Bago ya ce yana nan kan bakarsa, ba zai taba zaman sulhu da yan bindiga ko ya biya kudin fansar wadanda aka yi garkuwa da su a jihar Neja ba.
Kungiyar gwamnonin Arewacin Najeriya ta yi alhini da jimamin mutuwar mutane sama da 40 a hatsarin fashewar tankar mai da ya auku a jihar Neja jiya Talata.
NiMet ta yi hasashen cewa za a samu ruwan sama da iska a sassan Najeriya ranar Laraba, 22 Oktoba 2025, tare da gargadi ga jama’a su dauki matakan kariya.
A labarin nan, za a ji cewa masu ruwa da tsaki sun hallara a jihar Sakkwato domin neman yadda za a inganta tsarin almajirci domin yara su daina bara.
Gwamnatin Kaduna ta amince da nadin Bature Sunday Likoro a matsayin sabon Agwom Kamuru, bayan rasuwar Mai Martaba Yohanna Sidi Kukah a Disamba 2024.
Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa Watau FRSC reshen jihar Neja ta tabbatar da fashewar tankar mai a titin Bida da yammacin yau Talata, ana fargabar rasa rayuka.
Wani mawakin Hausa na gargajiya da tauraruwarsa ta fara haskawa, John Mai Molo ya rasa rayuwarsa bayan ya ci abinci a yankin karamar hukumar Tafawa Balewa.
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar III zai jagoranci taron Majalisar Sarakunan Arewacin Najeriya yau Talata a birnin Kebbi, jihar Kebbi.
Arewa
Samu kari