Arewa
Babbar Kotun tarayya da ke Abuja ta yi hana matar da ke zargin tsohon minista, Kabiru Tanimu Turaki da lalata da ita inda umarci hana ta danganta danta da shi.
Rahotanni sun tabbatar da cewa da rasuwar mataimakin shugabanta, Hon. Aliyu Yakubu Barde, wanda ya riga mu gidan gaskiya a Nasarawa a yau Talata.
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta yi jimamin rasuwar tsohon Sakataren Gwamnatin Jihar da ya rasu, Alhaji Sadauki Kura.
'Yan sanda sun samu raunuka daban-daban yayin da hatsarin mota ya rutsada ayarin shugaban Majalisar Dokokin Jihar Jigawa, Rt Hon. Haruna Aliyu Dangyatin.
Hukumar NiMet ta yi gargaɗi kan yiwuwar ambaliya a Adamawa, Taraba da Gombe, yayin da ta kuma fitar da hasashen ruwan sama da iska mai karfi a fadin ƙasar.
Rahotanni sun ce an gudanar da sulhu yau Lahadi 14 ga watan Satumbar 2025 a ƙaramar hukumar Faskari da ke jihar Katsina domin kare farmakin ’yan bindiga
An samu wata gagarumar ambaliyar ruwa a jihar Kaduna. Ambaliyar ta yi sanadiyyar lalata gidaje da gonaki. Mutane sun bukaci gwamnati ta kawo musu dauki.
Gwamnatin tarayya ta gargadi yankuna 32 a jihohi 11 kan yiwuwar ambaliya daga Satumba 14–18, yayin da kogunan Benue, Niger da Gongola suka fara cika ruwa.
A yan kwanakin nan, dan gwagwarmaya, Omoyele Sowore ya dura kan wasu gwamnonin Arewacin Najeriya inda ya kalubalnatarsu kan zargin rashin katabus a wasu bangarori.
Arewa
Samu kari