Arewa
Rundunar ‘yan sandan Kogi ta tabbatar da cewa 'yan bindiga sun sace mutane biyu yayin da mutum daya ya tsere a harin da suka kai kan hanyar Isanlu zuwa Idofin.
Daga cikin sunaye mutane 35 da Tinubu ya aike wa majalisar dattawa domin tantancewa matsayin jakadu, an gano cewa mutane 15 sun fito ne daga Arewacin Najeriya.
Kungiyar Diocese ɗin Katolika ta Kontagora ta fitar da sunayen mutum 265 — malamai, ma’aikata, daliban sakandare da firamare — da har yanzu suke hannun ’yan bindiga.
’Yan bindiga sun saki mutum 37 a karamar hukumar Bakori a jihar Katsina, bayan shafe makonni ana sulhu da miyagun ba tare da biyan kudin fansa ba.
Kungiyar gwamnonin Arewa ta mika sakon ta'aziyya ga iyalai da almajirai da musulmi baki daya kan rasuwar Shehun Tijjaniyya, Sheikh Dahiru Usman Bauchi.
Kafin rasuwarsa, Sheikh Dahiru Bauchi ya bayyana wasu muhimman abubuwa game da rayuwarsa ga manema labarai, waɗanda suka zama abin tunawa da kafa tarihi.
Babbar kotun Kano ta dage shari'ar zargin cin hanci da almundahana da ake wa tsohon gwamnan Kano, Dr. Abdullahi Ganduje, matarsa, danss da wasu shida.
An gano wani bidiyon da ya fito daga hannun dan bindiga ya nuna yadda aka kula da yaran, tare da bayyana cewa sulhu da tattaunawa ne ya ba da damar sakin daliban.
’Yan bindiga sun kai hari a Biresawa da wasu kauyuka a Tsanyawa, Kano, suka sace akalla mutum 8, ciki har da mata da matafiya. Mazauna sun tsere cikin dare.
Arewa
Samu kari