APC
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi alkawarin samar da ayyuka dubu 500 ga 'yan kasa da zarar an kammala kamfanin karafuna na Ajaokuta da ke jihar Kogi
Kotunan zaben gwamnoni da ke zama a jihohi 28 sun yanke hukunci a jihohi 22. PDP, APC da Labour Party sun yi gagarumin nasara. Saura jihohi 8 da za a yi hukunci.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta (INEC) ta musanta rahotanni da ke cewa ta yi watsi da daukaka karar da aka yi game da zaben gwamnan Kano na 2023.
Farfesa Farooq Kperogi ya yi amai ya lashe kan dambarwar takardun Tinubu inda ya ce babu inda shugaban ya saba doka na bayyana takardunsa da ya mika ga INEC.
Jam'iyyar NNPP a jihar Kano ta bayyana cewa babban kuskuren da Tinubu ya yi shi ne na zaban Ganduje a matsayin shugaban APC, ta ba shi shawara ya dawo ga kwankwaso.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar Labour, Peter Obi ya yi fatali da rokon Atiku Abubakar na neman hadin kai don kwato mulki a hannun Shugaba Bola Tinubu.
Dan takarar shugaban kasa a PDP, Atiku Abubakar ya soki tsarin tikitin Musulmi da Musulmi, ya ce bai dace da Najeriya ba idan aka duba bambancin addini a kasar.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya ce ya na wannan yaki da kuma shari'a da Bola Tinubu don kwato wa 'yan Najeriya hakkinsu.
Jam'iyyar New Nigeria People's Party (NNPP) ta goyi bayan mutanen da suka yi zanga-zanga a Landan game da hukuncin kotun zaben gwamnan jihar Kano.
APC
Samu kari