Anambra
Yan bindiga sun kai hari a Anambra inda suka bude wuta kan mutane. Yan bindiga sun kashe mutane goma yayin da suka mai hari garin. Yan sanda sun fara bincike.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Soludo ya kauracewa bikin Ofala na gargajiya da ake yi kowace shekara a birnin Onitsha saboda bunkasa al'adu.
Shugaban hukumar INEC, Farfesa Mahmood Yakubu a ranar Alhamis ya bayyana cewa za a gudanar da zaben gwamnan jihar Anambra a ranar 8 ga watan Nuwamba, 2025.
Gwamna Charles Soludo na jihar Anambra ya rattaba hannu kan dojar da za ta rika tara wani kaso na kudin kananan hukumomi da asusun jiha, ya faɗi dalili.
Yan sanda sun ceto yan jaridar da aka sace a Anambra suna tafiya daukar rahoto kan wasan Najeriya da Libya a Akwa Ibom. Yan bindigar sun kona gawar dan sanda.
Ministar mata ta bukaci yan Najeriya su kara hakuri da shugaba Bola Ahmed Tinubu kan halin da ake ciki. Ministar ta yi albishir mai dadi kan samun saukin rayuwa.
Duk da kotun kolin kasar nan ta tabbatarwa kananan hukumomi yancin gashin kai, wanda ke nufin za su rika samun kason kudinsu daga tarayya, za a samu matsala.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun salwantar da rayukan mutane biyar bayan sun kai wani hari a jihar Anambra. 'Yan bindigan sun bude wuta kan bayin Allah.
Wasu tsagerun ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba sun yi garkuwa da wani shugaban jama'a da jigon APGA ana tsakiyar ruwan sama ranar Jumu'a a Anambra.
Anambra
Samu kari