Afrika ta kudu
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi jawabi a Afrika ta Kudu yayin taron kasahsen biyu. Ga muhimman abubuwa 10 da Bola Tinubu ya ambata yayin jawabi.
Jirgin shugaban kasa Bola Tinubu ya dura kasar Cape Town na kasar Afrika ta Kudu. Tinubu ya ce zai halarci taron kungiyar kasashen Najeriya da Afrika ta Kudu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai wuce kasar Afrika ta Kudu bayan taro a kasar Faransa. Bola Tinubu zai dawo Najeriya bayan taron a Afrika ta Kudu.
Kafofin sadarwa a zamanin yanzu sun yi tasiri musamman bangaren matasa inda ake amfani da su wurin kasuwanci da nishadi da kuma yada labarai ko al'adu.
Mataimakin shugaban kasar Equatorial Guinea, Teddy Nguema ya bayyana matakin da gwamnatin kasar za ta dauka bayan samun jami’inta da lalata da mata akalla 400.
Dan majalisar wakilan kasar nan ,Godwin Offiono ya kusa cimma muradinsa da samun amincewar majalisar ta kirkiro sabuwar jiha a shiyyar Kudu maso Kudu.
A wannan labarin, shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana koda irin albaraktun kasa da Najeriya ke da su a taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 79.
Gwamnatin Benue ta fara aikin gina titi a gaban sakatariyar APC na jihar yayin da wani tsagin jam'iyyar ke shirin gudanar da taro. An ce an toshe kofar shiga ofishin
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta sanar da bullar cutar kyandar biri da aka fi sani da mpox a Jamhuriyar Congo da wasu kasashen Afirka. Ta yi cikakken bayani a bidiyo.
Afrika ta kudu
Samu kari