Hadarin jirgi
Jirgin rundunar sojin saman Bangladesh ya gamu da mummunan hatsari da ya faɗa kan wata kwaleji a Arewacin binin Dhaka, ana fargabar akalla mutum 19 sun mutu.
A Indonesia, jirgin ruwa ya kama da wuta yayin da yake tafiya daga tsibirin Talaud zuwa Manado, an ceto mutum 568, uku sun mutu, ciki har da mace mai juna biyu.
A labarin nan, za a ji gwamna Umaru Dikko Radda ya bayyana halin da ya ke ciki bayan motarsa da wata kirar Golf sun yi taho mu gama a hanyar zuwa Daura.
Wani karamin jirgi ya yi hatsari a filin jirgin saman Southend da ke London. A gefe guda Shettima da Gbajabiamila sun isa Ingila domin karbar gawar Buhari da ya rasu
Masu bincike daga Hukumar Binciken Hadurran Jiragen Sama ta Indiya (AAIB) sun gano abin da matukan jirgin Air India da ya yi hatsari suka faɗa wa juna.
Hukumomin bincike a India sun nuna cewa katse hanyar tafiyar mai daga tanki zuwa injuna ne ya haddasa mummunan hatsarin jirgin kamfanin Air India.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar kiyaye afkuwar hadurra ta kasa ta zargi gudun wuce sa'a da aron hannu ne suka jawo mummunan hadarin mota a jihar Kano.
A labarin nan, za a ji cewa ƴan siyasa, musamman na jam'iyyar SDP a Kaduna sun shiga alhini bayan rasuwar daya daga cikin jagororinsu a wani mummunan hadarin mota.
Jirgin sama mallakin kamfanin Rano Air ya samu matsala a injinsa bayan ya tashi da nufin zuwa Katsina daga Abuja, hukumar NCAA ta bada umarnin bincike.
Hadarin jirgi
Samu kari