Abun Bakin Ciki
Gwamnatin Ekiti ta dakatar da Sarkin Elepe, Oba Williams Adesoye, bayan korafe-korafe na rashin da’a da mulkin danniya daga mazauna gari a Epe-Ekiti.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya aika sakon ta'aziyya biA rasuwar Imam Abubakar, babbam malamin da ya ceci kiristoci a fadin addinin jihar Filato.
Malam Abubakar Abdullahi, limamin Nghar a Plateau ya rasu yana da shekaru 90 bayan ya kare Kiristoci 262 a rikicin 2018, ya bar tarihi da samun lambobin yabo.
Muhawara kan juyin mulkin 1966 da dalilin birne Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto a Kaduna. Masana tarihin sun bayyana tasirin wannan lamari ga Najeriya.
Gobara ta tashi a matattarar binciken sojoji a Potiskum, Yobe, ta lalata dakuna da masallaci; jami’in soja ya jikkata, hukuma na gudanar da bincike.
Wata mata ta kashe mijinta da budurwarsa da adda a Jihar Delta; a Ondo ma wata ta fasa wa mijinta kai da taɓarya ranar 15 ga Janairu, 2026, saboda zargin cin amana.
Al'ummar Hausawa a Kudancin Najeriya na fuskantar hare-hare da kisan gilla, tare da asarar rayuka da dukiyoyi a Anambra, Imo da Edo da sauran jihohi.
Gobara ta ƙone tankar mai 2 da keke-nape 17 a gidajen man AA Ayagi da Al-Wahida a Kano ranar 14 ga Janairu, 2026; hukumar kashe gobara ta nemi a kiyaye tsaro.
Mutane 6 sun raunata a harin bam a Adamawa; a Sokoto kuma, Bello Turji ya raba ƙauyuka 20 da gidajensu, lamarin da ya jefa mazauna cikin halin ƙaka-ni-kayi.
Abun Bakin Ciki
Samu kari