Abun Bakin Ciki
Hukumar kwastam ta yi watsi da jita-jitar da wasu ke yadawa kan yanayin da ya zama ajalin wani jami'inta, Lumi Elisha Gwamis,ta ce mahaifinsa ya ce ba shi da lafiya.
Sarkin Gazargamu, Mai Martaba Alhaji Ahmad Tijjani Ibn Saleh ya riga mu gidan gaskiya a wani asibiti da ke kasar Masar bayn shafe tsawon lokaci yana jinya.
Mata biyu daga mahajjata daga jihar Sokoto sun riga mu gidan gaskiya a Makkah bayan kammala aikin Hajjin 2026 cikin nasara, kamar yadda jami'ai suka tabbatar.
Kungiyar NLC ta tabbatar da rasuwar shugaban JNC na jihar Legas, Domingo Michael Adaeleke a taron kwadago na duniya da ke gudana a birnin Geneva.
Sarkin Ekwuoma na 10, Mai Martaba Samuel Chinedu Chukwujindu, ya rasu bayan mulkin shekaru 18, yayin da majalisar gargajiya ta sanar da magajinsa.
Tsohon shugaban jami'ar taratta ta Ilorin (UNILORIN), Farfesa AbdulGaniyu Ambali ya rasu yana da shekaru 68 a duniya, an ce lafiyarsa kalau a daren Juma'a.
Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya tabbatar da rasuwar Malam Abubakar Sadiq Pharmacy, wanda ya rasu bayan fama da jinya a wani asibiti a jihar Kano.
Wani mutum mai shekaru 34, Nsikak Kingsley, ya yi wa mahaifinsa dukan tsiya har ya mutu a unguwar Oda da ke birnin Akure a jihar Ondo da Kudu maso Yamma.
'Yan bindiga sun harbe shugaban jam'iyyar Accord a Osun, Asimiyu Ajibola, a Osogbo da dare. An kai shi asibiti, kuma likitoci sun tabbatar yana samun sauƙi.
Abun Bakin Ciki
Samu kari