Abun Bakin Ciki
Zagazola Makama ya karyata rahoton cewa 'yan ta'addar Boko Haram sun kai hari a kauyen Kautikari da ke Chibok a jihar Borno inda suka kona wasu ajujuwan makaranta.
Janar Abdulsalami Abubakar ya bayyana cewa mutuwar Janar Sani Abacha ta bar masa shakku, yana mai cewa akwai abubuwan da suka nuna akwai wata makarkashiya.
An gudanar da jana’izar Manjo Janar Abubakar Rabe (mai ritaya) a Katsina bisa tsarin addinin Musulunci, bayan rasuwarsa a hannun ‘yan bindiga makonni biyu.
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa Janar Abdulsalami Abubakar na ƙoƙarin ganin an saki MKO Abiola kafin rasuwarsa ta zo ba zato ba tsammani.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta bayyana alhininta kan rasuwar tsohon mai magana da yawunta, Manjo Janar Rabe Abubakar, wanda ya rasu a hannun yan bindiga.
Gwamnatin jihar Katsina ta sanar da rasuwar tsohon Manjo Janar, Fabe Abubukar, wanda yan bindiga suka yi garkuwa da shi tare da matarsa kwanakin baya.
Iyalan Hajiya Fatima Ladi Binta Musa Musawa sun sanar da rasuwarta, wadda ita ce mahaifiyar ministar Fasaha, Al’adu, Yawon Bude Ido ta Najeriya a Abuja.
Tsohon minista, Isa Pantami, ya tabbatar da rasuwar Hon. Yaya Bauchi Tongo wanda ke wakiltar Gombe, Kwami da Funakaye a majalisar wakilan Najeriya.
Yan kasuwa sun fara lissafin miliyoyin Naira da suka tafka asarar a wata mummunar gobara da ta auku a kasuwar kayan gida ta Kingsway da ke jihar Kano.
Abun Bakin Ciki
Samu kari