Abun Al Ajabi
Rundunar ‘yan sanda ta fara bincike kan bidiyon da ya nuna wani jami’inta yana shan abin da ake zargin giya ce da neman kudi yayin aikin bincike a kan hanya.
Wani da ake tuhuma a kotu ya roƙi afuwa tare da danganta laifin da ake zarginsa da shi da matsin tattalin arziƙin da manufofin Tinubu suka haifar.
Rundunar yan sanda a Rivers sun ceto wani kocin kwallon kafa da aka fi sani da Gaso bayan wasu jami’an OSPAC sun zarge shi da satar mazakuta ta sihiri.
Rundunar yan sanda sun damke mutane uku bayan gano gawar wani babban limamin coci a dakin otal a jihar Ondo, lamarin ya tada hankulan al'ummar yankin.
Yan sanda sun fara gudanar da bincike kan yadda wani matashin dan kasuwa, Isma'il Makaye ya mutu dakin yar TikTok, Fati Cele a jihar Kano ranar Juma'a.
Mazauna yankin Bwari a babban birnin tarayya Abuja sun shiga firgici bayan gano gawar wata mata da aka cire wa kai a wani gini da ba a kammala ba.
Gwamna Babagana Umara Zulum ya bayyana cewa ya ga ‘ya’yansa sau uku kacal cikin kwanaki 55 bayan hawansa mulki saboda matsalar tsaro da ta addabi Borno.
Wani mutum mai shekaru 34, Nsikak Kingsley, ya yi wa mahaifinsa dukan tsiya har ya mutu a unguwar Oda da ke birnin Akure a jihar Ondo da Kudu maso Yamma.
Jita-jitar cewa masu katin rigakafin COVID-19 za su karɓi tallafin N75,000 ta haddasa cunkoso a sakatariyar ƙaramar hukumar Gumel da ke jihar Jigawa.
Abun Al Ajabi
Samu kari