Abuja
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya dawo gida Najeriya daga kasar Brazil bayan ya halarci taron kasashen G20. Tinubu ya kuma yi wasu tarurruka a.ƙasar.
Bayan yada jita-jita, shugaban masu rinjaye a Majalisar Dattawa, Sanata Opeyemi Bamidele ya mayar da martani kan jita-jitar rigimarsa da Godswill Akpabio.
Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir ya yi magana kan masu sukar gwamanti bayan sukar Muslim Muslim kuma suna korar Musulmai daga wuraren aiki a Najeriya.
A wannan labarin, sanata mai wakiltar Kebbi ta Tsakiya, Adamu Aliero ya bayar da tabbacin cewa dakarun kasar nan sun fatattaki yan ta’addan Lakurawa.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce akwai matsala kan yadda Bola Tinubu ke kara ciwo bashi ga Najeriya duk da cewa sun ce suna tara haraji.
Kwamitin tattalin arziki (NEC) ya ba jihohi uku da birnin Abuja da suka rage wa'adin mako daya kacal da su mika rahotonsu game da kirkirar yan sandan jiha.
Majalisar dokokin Najeriya ta fara nazarin wurare 161 da za a sauya a kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999. A Disambar 2025 za a gama sauya tsarin mulkin.
Fitaccen malamin addinin Musulunci a Najeriya, Sheikh Musa Yusuf Assadus Sunnah ya yabawa lauya Abba Hikima da ya maka Ministan Abuja, Nyesom Wike a kotu.
Gwamnonin Najeriya ƙarƙashin jagorancin Gwamna AbdulRahman AbdulRazak na Kwara sun shiga ganawar gaggawa domin tattauna matsaloli da dama da suka shafi ƙasa.
Abuja
Samu kari