Abuja
Tsohon Hafsan tsaron Najeriya, Lucky Irabor ya bayyana cewa harin jirgin kasa da aka kai na Abuja zuwa Kaduna a 2022 a shi ne abu mafi wahala wanda ya rikita shi.
Sanata mai wakiltar Imo ta Yamma a majalisar dattawa, Osita Izunaso, ya fito ya kare kansa ka zargin cewa ya yi wa wata tsohuwa kwacen gida a birnin Abuja.
Ana shirin kawo cikas ga tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan kan batun yin takara a zaben 2027. An bukaci kotu ta hana Jonathan sake yin takarar shugaban kasa.
Majalisar wakilai ta fara shirin kawo dokar da za ta lura da harkokin POS da Kirifto. Majalisa ta ce hakan zai kawo karshe dakile yawan zamba da damfara.
Fadar shugaban kasan Najeriya ta yi martani kan zargin da ake yi wa Minsitan kimiyya da fasaha na yin amfani da takardun bogi. Ta ce a jira hukuncin kotu.
Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya bayyana cewa babu waani abin damuwa game da shirye shiryen gangamin jam'iyyar PDP na kasa da za a yi a birnin Landan.
Jirgin British Airways ya yi gaggawar sauka a Barcelona ta lsar Spain byan wani babban soja mai ritaya ya rasu ana cikin zuwa birnin Abuja a Najeriya.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kammala ziyarar da ya je yi a jihar Legas. Shugaban kasa ya tattaro kayansa ya dawo babban birnin tarayya Abuja.
NiMet ta yi hasashen ruwan sama da iska daga Litinin zuwa Laraba a sassan Najeriya, ta yi gargadi kan yiwuwar ambaliya a Kano, Bauchi da jihohin Arewa hudu.
Abuja
Samu kari