Abuja
Kungiyar matasan Arewa ta janye shirinta na zanga-zanga inda ta ce akwai lauje cikin nadi daga Kudancin Najeriya domin kawo rigima a Arewacin Najeriya.
Shugaba Bola Tinubu ya dawo Abuja daga birnin Accra na kasar Ghana, bayan halartar taron koli na tsakiyar shekara karo na 6 na kungiyar Tarayyar Afirka.
Fitaccen attajirin Afrika, Aliko Dangote, ya ce akwai 'yan Najeriya da suka fi shi arziki. Su tattaro kudinsu daku Dubai da ƙasashen duniya su saka hannun jari.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya taya Baffa Dan Agundi murnar samun mukamin shugaban hukumar NPC inda ya ce tabbas an yi nadin a inda ya fi dacewa.
Yayin da aka amince da biyan N70,000 a matsayin mafi karancin albashi, gwamnonin wasu jihohi sun bayyana cewa sun shirya biyan mafi karancin albashi ga ma'aikatansu.
'Yan majalisar wakilai sun bukaci 'yan Najeriya da kada su shiga cikin zanga-zangar da ake shirin fara kasar nan. Sun bukaci a yiwa gwamnati uzuri.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta ki amincewa da bukatar dakatar shari'ar da hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA) kan harkallar kwaya.
Majalisar Dattawa a Najeriya na kokarin samar da hukumar zabe ta musamman domin kula da zabukan kananan hukumomin kasar 774 bayan samun ƴancinsu.
Jami'an tsaro a babban birnin tarayya Abuja sun hana hadakar kungiyar manyan ma'aikatan makarantu ta SSANNU da NASU gudanar da zanga-zanga a babban birnin.
Abuja
Samu kari