Abuja
Tsohon shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya ce Najeriya ta kunyata kanta da Afrika baki daya a idon duniya. Obasanja ya bayar da shawarwarin da ya kamata.
Sanatan jihar Abia da ke Kudu maso gabashin Najeriya a majalisar dattawa ta Takawas, Sanata Mao Ohuabunwa, ya rashin mai ɗakinsa, ta rasu a Asibitin Abuja.
Hukumar jin daɗin yan sandan Najeriya ta kori wasu yan sanda masu manyan muƙamai uku, ta rage wa wasu muƙami yayin da ta tsawatarwa wasu bisa aikata laifuka.
Yayin yakin neman zaben Bola Tinubu a jihar Ogun ya yi alkawarin rage farashin mai da zarar ya hau mulki, mutane suna ta yada faifan bidiyon don tuna baya.
Tsohon shugaban jam'iyar APC ta ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu ya karɓi bakuncin tawagar gwamnonin PGF 11 a gidansa da ke Abuja kwanaki 4 bayan ya yi murbaus.
Majalisar Tattalin Arziki (NEC) ta ce ko wace jiha za ta raba kudaden cire tallafin mai da Shugaba Tinubu ga al'ummarsu da hanyar amfani da rijistar jama'a.
Cibiyar Koyar da Fasahar Sufuri a Najeriya ta bayyana shirin ta na mayar wa mutane motocinsu amfani da Gas madadin man fetur ganin yadda farashin man ya yi sama
Tun bayan kona Qur'ani mai girma a Sweden, kasashe da mutane dai-daiku ke Allah wadai da aika-aika da aka yi a kasar, inda wasu ke kiran daukar matakai a gaba.
Majalisar Dattawa karkashin shugabancin Sanata Godswill Akpabio sun shiga ganawar sirri kuma ta gaggawa da ake zargin bai rasa nasa nasaba da ministocin Tinubu.
Abuja
Samu kari