Abba Gida-gida
Dr. Yusuf Bello Danbatta ya yi sharhi kan sauya shekarar Gwamna Abba Yusuf zuwa APC. Ya ce "ba a sarki biyu a gari ɗaya" don haka Abba ya bar Kwankwasiyya.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya nuna alhininsa bayan rasuwar mutane sama da 30 a mummunan hatsarin mota da ya faru a karamar hukumar Gezawa.
Uwargidan tsohon gwamnan Kano, Hafsat Ganduje, ta bukaci Rabiu Kwankwaso da ya janye gabar siyasa, domin ci gaban Jihar Kano tare da Gwamna Abba Kabir Yusuf.
An samu rashin fahimtar juna a taron jam'iyyar APC a jihar Kano. Wannan shi ne taron farko da ya hada 'yan bangaren Abba Kabir Yusuf da Abdullahi Ganduje.
Wasu magoya bayan Abba Kabir Yusuf sun yi magana bayan Rabiu Kwankwaso ya tara jama'a a gidansa da kuma kasuwar Singer da ke Kano domin jaje da ya je.
Shugaba Tinubu ya halarci ɗaurin auren ƴaƴan Bello Matawalle 9 a Masallacin Ƙasa dake Abuja; Sanata Barau da Gwamna Abba Yusuf sun halarci daurin aurin.
A labarin nan, za a ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya sanar da cewa gwamnati za ta zamanantar da kasuwannin Kano domin gujewa gobara da ake yawan samu.
Gwamna Abba Kabir Yusuf da Rabi'u Musa Kwankwaso sun kai ziyarar jaje a kasuwar Singer yayin da magoya bayansu suka nuna musu soyayya ta musamman.
Kungiyar Lauyoyin Najeriya (NBA) ta yanke shawarar rubuta koke ga ‘yan sanda kan kalaman Rabiu Kwankwaso da ake zargin ya tsoma baki a shari’ar zaɓen Kano a 2019.
Abba Gida-gida
Samu kari