Abba Gida-gida
Jam'iyyar NNPP a jihar Kano ta karyata cewa tana cikin rudani game da masu mata takara a zaben cike gurbi a majalisar dokokin jihar Kano da za a yi.
Kwamishiniyar harkokin mata da yara a Kano, Hajiya Amina Sani (Amina HOD), ta fice daga NNPP zuwa APC, lamarin da ya tayar da kura a siyasar jihar.
Abdulmajid Dan Bilki Kwamanda ya bayyana cewa ficewar Abba Kabir zuwa APC babban butulci ne ga Rabiu Kwankwaso, yana mai cewa gwamnan zai fadi a zaben 2027.
Kwamishinan yada labarai a Kano ya ce rikicin cikin gida ya lalata NNPP, yana mai cewa canjin tambari daga kwandon kayan marmari zuwa littafi ne ya haddasa matsala.
Rabiu Musa Kwankwaso na jinkirta komawa ADC saboda rashin tabbacin tikitin Peter Obi na 2027, tare da shawarwari daga Arewa da Cif Olusegun Obasanjo.
Tsohon shugaban APC, Abdullahi Ganduje, ya ce Najeriya ta yi sa’a da samun Bola Ahmed Tinubu a matsayin shugaban ƙasa, yana kiran sa ɗan siyasa na gaskiya.
Mai martaba Muhammadu Sanusi II ya koma jihar Kano bayan wata ziyara da ya kai. Mai martaba Aminu Ado Bayero ya gana da baki a fadarsa da ke gidan Nasarawa.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta kama wasu barayin mota da suka saye motar Naira miliyan 75 daga Abuja suka gudu Kano za su sayar da ita wa wani dan kasuwa.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta bayyana yadda shirye-shiryen zaben cike gurbi na Kano ya kara fito da rikicin NNPP da ya kore su daga jam'iyyar.
Abba Gida-gida
Samu kari