Abba Gida-gida
Yayin da aka shiga rana ta shida a cigaba da zanga-zanga, wasu mazauna Kano sun koka kan yadda kayan masarufi da abinci suka yi wahalar samu a birnin.
Gweamnatin Kano ta dauki matakai shida na ganin ta magance matsalolin masu zanga-zanga yayin da kuma ta yi magana kan daga turar Rasha da aka yi a jihar.
Rundunar yan sanda a jihar Kano ta yi magana kan zargin kashe matasa masu zanga zangar tsadar rayuwa a unguwar Nasarawa, Rijiyar Lemo da Kurna a makon da ya wuce.
Gwamnatin Kano za ta kafa kwamitin shari’a domin yin cikakken bincike kan yadda hukumomin tsaro suka gudanar da ayyukansu a lokacin zanga-zanga a jihar.
Bayan fara zanga zangar adawa da tsadar rayuwa a jihar Kano, an zargi yan sanda da kashe masu zanga zanga a Kurna da Nasarawa kamar yadda Jafar Jafar ya wallafa.
Gwamnatin Kano ta ce ta sassauta dokar hana fita ta awanni 24 da ta sanya a fadin jihar a jiya Alhamis domin ba al'umma damar zuwa masallacin Juma'a.
An tafka ta'asa yayin gudanar da zanga-zanga ta ranar farko a birnin Kano da kewaye inda jama'ar gari da 'yan daba su ka rika satar kayan jama'a.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya aika sakon taya murnar zagayowar ranar haihuwar mai martana Sarki Muhammadu Sanusi II. An ce sarkin ya cika shekara 63.
Gwamnatin jihar Kano ta sanya dokar hana fita har na tsawon awanni 24 domin dakile barnar da ake yi yayin da ake cigaba da zanga-zanga a fadin jihar.
Abba Gida-gida
Samu kari