Bola Tinubu
Sanannen malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Yahaya Jingir, ya yi karin haske kan dalilinsa na tallata tikitin musulmi da musulmi a tarayyar Najeriya.
Babbar Kotun Tarayya da ke Kano ta sanya ranar 21 ga Satumba domin sauraron karar da ke neman hana Bola Tinubu tsayawa takarar shugaban kasa a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa 'yan adawa suna kokarin hadewa wuri guda domin fitar da mutum daya da zai buga da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a 2027.
Primate Elijah Ayodele ya bukaci gwamnatin tarayya ta dauki mataki kan Sheikh Sani Yahaya Jingir, yana gargadin cewa kalaman tsokana na iya barazana ga zaman lafiya.
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya ce ba ya nadamar goyon bayan tikitin Musulmi da Musulmi, yana mai cewa zai ci gaba da ƙarfafa Musulmi su mara masa baya.
A labarin nan, za a ji cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ce babu dalilin da zai sa bambancin addini, kabila da sauransu za su raba kan al'umma.
Gwamnatin Kogi ta sanya N150m kudin tallan yakin neman zaben shugaban kasa na 2027, yayin da ’yan takarar majalisa za su biya tsakanin N5m zuwa N50m.
A labarin nan za a ji cewa Sanata Rabiu Musa Kwanwaso da Peter Obi sun hadu da sauran yan takarar jam'iyyar NDC game da shirin kafa kamfen na zaben 2027.
Femi Fani-Kayode, ya gargaɗi fitaccen malamin addinin Musulunci, Sheikh Yahaya Jingir, game da shigar da batun addini cikin al'amuran siyasa gabannin zaɓen 2027.
Bola Tinubu
Samu kari