Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan Edo, Adams Oshiomole ya ce bai san 'abokinsa', Nasir El-Rufa'i ya yi watsi da jam'iyyar APC zuwa SDP ba.
A labarin nan, za a ji cewa Ministan Kimiyya da Fasaha, Uche Nnaji ya tabbatar da cewa bai kammala karatun digiri daga jami'ar Nsukka ba kamar yadda ya yi ikirari.
An yi kira ga shugaba Bola Tinubu ya shirya taron addu'a na kasa da saka tallafin abinci, ilimi da kiwon lafiya. An ce gakan zao dawo da kishin kasa a Najeriya.
Jigon jam'iyyar APC, Salihu ISa Nataro da ya yi takarar gwamna a jihar Kebbi ya bukaci Aliko Dangote da gwamna Alex Otti su fito takara a zaben 2027 mai zuwa.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta ragargaji shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ta nuna cewa shugaban kasan yana yi wa rashin tsaro rikon sakainar kashi.
Tsohon dan takarar gwamnan jihar Legas, Abdul-Azeez Adeniran, ya gargadi tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, kan yin takara da Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027.
Yayin da ake tunkarar zaben shekarar 2027, matashin Fasto, Godwin Auta Musa, ya ce ya samu wahayi cewa zaben 2027 zai yi kama da zaben June 12, 1993.
Babban Fasto a cikin addinin Kirista, Elijah Ayodele ya yi hasashe game da wasu gwamnonin adawa da za su iya komawa APC inda ya gargadi Bola Tinubu.
Wata Kungiyar matasa mai suna 'Concerned Taraba Youth Group' ta bukaci Gwamna Agbu Kefas ya haɗa kai da Bola Tinubu domin samun ayyukan more rayuwa.
Bola Tinubu
Samu kari