Bola Tinubu
Shugaba Bola Tinubu zai jagoranci kwamitin yakin neman zaben APC na 2027, yayin da Abdulaziz Yari ya zama Darakta Janar, Hope Uzodimma kuma sakatare.
Kotun Amurka ta amince FBI ta gabatar da wasu bayanan binciken da suka shafi Tinubu a sirrance, tare da sanya ranar 28 ga Agusta a matsayin wa'adin karshe.
Kungiyar Bola Tinubu 2027 ta bukaci a kama Dino Melaye kan kalamansa cewa abin da ya faru a Venezuela zai faru a Najeriya, tana neman a bincike shi.
Jam'iyyar APC ta kafa majalisar yakin neman zaben shugaban kasa, inda Bola Tinubu ke jagoranta, Abdulaziz Yari a matsayin DG, Hope Uzodimma kuma Sakatare.
Wasu mazauna jihar Jigawa sun ce cire tallafin fetur ya ƙara talauci da tsadar rayuwa, yayin da suka goyi bayan Atiku kan alƙawarinsa na dawo da tallafin.
Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin kama Prince George Buchi Nwabueze tare da dakatar da sakatarorin dindindin uku bayan gano wata hukumar bogi.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya bukaci mazauna birnin Abuja su ki zaben Sanata Ireti Kingibe a 2027, tare da goyon bayan Philip Aduda da Bola Tinubu.
Peter Obi ya kalubalanci ’yan takarar shugaban kasa na 2027 da su fito gaban ’yan Najeriya, su kare tarihinsu tare da bayyana shirinsu ga kasar..
Dan takarar ADC, Atiku Abubakar ya yi alƙawarin dawo da tallafin man fetur idan ya ci zaben 2027, yayin da fadar shugaban ƙasa da masana suka soki shirin.
Bola Tinubu
Samu kari