Bola Tinubu
Majalisar Yaƙin Neman Zaɓen Imole ta musanta rade-radin cewa Ademola Adeleke na shirin ficewa daga Accord Party zuwa APC bayan ganawarsa da Shugaba Bola Tinubu.
Ministan Matasa, Ayodele Olawande, ya bukaci matasan Najeriya su daina jiran alakar gwamnati ko cikakken yanayi, su rungumi damar da suke da ita.
Mawakin Najeriya, Davido ya yi raha da Nyesom Wike a Abuja, inda ya ce ya doke bangaren ministan, yayin da suka yi musayar barkwanci bayan zaben Osun.
Abdulmumin Jibrin ya ce Bola Tinubu zai iya kayar da Rabiu Musa Kwankwaso a Kano a zaben shugaban kasa na 2027, duk da tasirin Kwankwasiyya a jihar.
Mai girma Bola Tinubu ya bukaci Adeleke ya guji wulakanta abokan hamayyarsa bayan nasarar zaben Osun, yana cewa bai ci wani mutum ba, ya ci zabe ne.
Tinubu ya karɓi Gwamnan Osun, Ademola Adeleke, a Fadar Shugaban Ƙasa bayan sake zaɓensa, inda ya buƙace shi ya ƙarfafa zaman lafiya da ci gaban jihar.
Shugaba Tinubu ya caccaki Atiku kan alƙawarin dawo da tallafin man fetur, yana cewa hakan alama ce ta rashin fahimtar shugabanci da tattalin arziki.
Fadar Shugaban Ƙasa ta soki Atiku Abubakar kan alkawarinsa na dawo da tallafin man fetur, yayin da Wike ya zarge shi da sauya matsaya saboda siyasa.
Segun Sowunmi ya yi gargadin cewa Tinubu na iya fuskantar zargin magudin zaɓe ko da ya yi nasara a 2027, yana kira ga ’yan siyasa su mutunta sakamakon zaɓe.
Bola Tinubu
Samu kari