Bola Tinubu
Shugaba Bola Tinubu ya rage hukuncin daurin rai da rai ga tsohon hafsan soja Suleiman Akubo da aka kama da sayar da makamai ga ‘yan tawayen Neja Delta.
A labarin, za a ji cewa hadimin gwamnan jihar Katsina, Alhaji Abdul’aziz Maituraka, ya bayyana dalilan da zai sa Bola Tinubu da Dikko Radda su sake cin zabe.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta ADC ta dura a kan Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu kan yafe wa wadanda su ka aikata manyan laifuffuka.
A labarin nan, za a ji yadda Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya zayyano halayen 'dansa, Seyi Tinubu yayin da ya ke cika shekaru 40 da haihuwa.
Gwamnatin tarayya ta tabbatar da cewa Ministan Kudi Wale Edun ba ya cikin hadari, bayan rahoton rashin lafiyarsa da jita-jitar cewa za a maye gurbinsa.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ta bayyana takaici a kan yadda Shugaba Bola Tinubu ya yafe wa dilolin kwaya.
Wanda ya kafa jam'iyyar NNPP, Dr. Boniface Aniebonam ya nuna goyon bayansa ga zaben Farfesa Joash Amupitan da Bola Tinubu ya yi a hukumar zabe ta INEC.
Shugaba Bola Tinubu zai halarci taron Aqaba Process a Rome, Italiya, don tattauna matsalar tsaro a yammacin Afirka da dabarun haɗin kai wajen yakar ta’addanci
Hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi magana kan zargin yi wa Kiristoci kisan kare dangi a Najeriya. Daniel Bwala ya nuna yatsa ga kasashen Yamma.
Bola Tinubu
Samu kari