Bola Tinubu
Sanata Mohammed Ali Ndume ya ce Tinubu, Zulum da Oluremi Tinubu sun taka muhimmiyar rawa wajen tabbatar da komawarsa takarar Sanata a Borno ta Kudu a 2027.
Atiku Abubakar ya ce ba zai halarci muhawarar 2027 ba sai Shugaba Bola Tinubu da APC sun shiga, yayin da ADC ta ƙalubalanci gwamnati kan cire tallafin man fetur.
Peter Obi ya kalubalanci Bola Tinubu da ya fito gaban ‘yan Najeriya yayin kamfen 2027, yana mai cewa ba za a iya gudanar da zaɓen ta hanyar wakilai ba.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya umarci jami’an tsaro su kaddamar da aikin ceton masu ibada da aka yi garkuwa da su yayin sallar Juma’a a Jihar Neja.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyar ADC ta gargadi malaman da suka bayyana goyon baya da sake zaben Tinubu cewa ra'ayinsu daban, na yan Najeriya daban.
Rikicin cikin gidan APC a Katsina ya tsananta sakamakon rike jami’an tsaron Gwamna Dikko Radda da ‘yan sanda suka yi a Abuja saboda zargin lalata allon tallar zabe.
Dino Melaye ya ce ADC za ta kayar da APC a zaɓen 2027, yana mai zargin gwamnatin Tinubu da gaza magance yunwa, rashin tsaro da matsalolin tattalin arziki.
A labarin nan za a ji jam'iyyar ADC ta yi mamakin kalaman Sanata AbdulAziz Yari game da mulkin APC da Bola Ahmed Tinubu bayan zaben 2027 da bayan 2031.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bukaci musulmin Najeriya su sanya kasarsu a addu'a kuma su yi koyi da kyawawan halayen fiyayyen halitta, Annabi Muhammad SAW.
Bola Tinubu
Samu kari